Abel Namadi who hails from the southern part of Kaduna state is music director, voice coach and an amazing vocalist. He is passionate about bringing men to the light of the gospel through music.
BABU WANI his debut single is a song of thanksgiving that will remind you of all that Jesus has done.
Song was produced, and mastered by EBENIZER IRIEMS.
Song Lyrics
Godiya mun kawo ga yesu
Babu wani kamar da shi
Ibada mun kawo ga yesu
Babu wani kamar da shi
Wakar yabo mun kawo ga yesu
Babu wani kamar da shi
Rayuwar mu mun kawo ga yesu
Babu wani kamar da shi
CHORUS:
Babu wani kamar da yesu
Babu wani kamar da shi
Babu wani kamar da yesu
Babu wani kamar da shi
Sabo dani ka bada rayuwar ka
Babu wani kamar da shi
Sabo dani ka sauko daga samaniya
Babu wani kamar da shi
Ka bamu sabon rai
Ka bamu sabon waka
Babu wani kamar da shi
Ka bamu ceto
Ka bamu hikima
Babu wani kamar da shi…
CHORUS…
A giciye ka cice ni daga talauci
Babu wani kamar da shi
A giciye ka cice ni daga zunubi
Babu wani kamar da shi
Ka bani yanci
Ka bani alheri
Babu wani kamar da shi
Ka bani zumunci
Ka bani ruhu mai tsarki
Babu wani kamar da shi…
Chorus..
Yesu babu
Yesu babu
Yesu babu
Babu wani kamar da shi
A samaniya babu
A duniya babu
Yesu bani
Babu wani kamar da shi
Yesu babu…
Connect with Abel Namadi
Facebook: Abel Namadi
Instagram : AbelNamadi
Click below to download song: